Lawan G2

Lawan G2 By Lawan G2

UPROCK EARNINGTsarin Mining ne mai matukar saukin gaske, wanda baya buƙatar attention naka kwata-kwata. Banda haka shine...
03/01/2024

UPROCK EARNING

Tsarin Mining ne mai matukar saukin gaske, wanda baya buƙatar attention naka kwata-kwata. Banda haka shine tsarin mining na farko akan Solana, kuma dai kunsan yanzu Solana shi ake yayi.

A takaice Uprock yazo da tsarin mining da ba'a taba irin sa ba, wanda yake amfani da uploading da kuma downloading na Data da kake wajen raba point da suke bayarwa da Coin ɗin su mai suna $UPT.

Yan saka ido a kasuwar crypto sun tabbatar da cewa Uprock zai samu tagomashin founding daga solana, wanda idan hakan ta tabbata, to akwai sa ran $UPT zai yi daraja, tare da kuma kasancewar gashi yanzu ana yayin solana.

Yadda Zakayi Register Bashi Da Wahala.

1. Da farko zaka fara shiga ta link ɗin nan kayi Registration

https://uprock.com/invite/01907ba1

ɗin zai kaika Playstore, anan zakayi downloading App ɗin nasu

2. Kana downloading ka shiga App ɗin zaka ga inda zakayi (Sign-in), da ka shiga zai nuna maka ka saka Gmail naka, idan ka saka zasu turo maka Code a Gmail ɗin. Sai Kayi Copying Code Din Kazo Ka Saka A Inda S**a Ce A Saka.

3. Shikenan kayi Registration, zasu baka Wallet Address na Solana, Sannan Zasu Baka Referral Link idan kaga dama zaka iya Gayyato Wasu suyi register.

"Karka manta, matukar kayi downloading kayi registration shikennan zasu dinga baka shi, ba tare da ka dinga tunawa ma dashi ba. Kullum idan baka da referral zaka dinga samun guda 4.8"

Allah Ya Taimake Mu A Cikin Fafutukar Mu!

UpRock | Unleash Your Creativity: Make AI work for you. Share unused data, earn passive income and unlock AI Insights.

Wanne kake da buqata a baka link
05/08/2023

Wanne kake da buqata a baka link

10/07/2023

Yau da. Sassafe. Arewa Cryptoboy yazo mana da sabon ga WA enda Basu gajiya ba to ga sabo
WOW EARN MINING.

Ga wani sabon mining amman fa legit ne sosai, wata wallet ce me suna wow earn s**a bada damar mining din token dinsu wanda zasu yi launchin a 2024 wato shekara me zuwa, suna da babbar wallet da ake trading cikinta da sauran manyan harkoki na crypto yanzu haka sunyi raising din kusan $30 million daga investors zaku iya bincikawa a twitter akwai bayanai sosai kuma zaku iya following dinsu.

Tsarin mining din nasu kamar kowane mining duk bayan awanni 24 yake karewa sai an sake dannawa kuma duk mutum daya daka gayyato suna bada $1 ladan gayyatarsa kuma zasu kara maka gudun mining dinka sosai.

YADDA AKE REGISTER.

Da farko zaku dauki wannan link din.

https://app.wowearn.com?inviteCode=NGX3B3
Sai kuje Dapp browser na trust wallet dinku kuyi pastin din link din bayan ya bude daga can sama zaku ga CONNECT WALLET sai kuyi connecting kuyi SIGN IN shikkenan kun gama register din sai ku danna gun MINING ku fara.

Akwai alkairai da yawa da ake samu a wallet din tasu suna bada kyaututtuka sosai kuma suna saka gasa ana cin kyautar USDT In sha Allah in na kammala duka bincikena zan muku cikakken bayani.

https://app.wowearn.com?inviteCode=NGX3B3

Allah ya bamu sa'a.

Discover our wowearn web3 Platform, connecting users to mining, DeFi, staking, and yield farming. Dive into the world of blockchain today!

08/07/2023

Still free money. Ina fatan dai Baku manta wannan app dinba ?? Mutumin da ya bani wannan update din shine still yaqara zuwa min da wani best mining

Ga WA enda still Basu gajiya da mining din ba zasu iya jaraba wannan CIKAKKEN BAYANI 👇👇👇👇

Candypocket Mining

Jama'a barkanmu da safiya ga wani mining na candypocket mai saukin tarawa wanda muke kyautata masa zato matuka, yana da total supply biliyan daya da miliyan dari biyu ne kacal, kuma masu shi tuni sunfara kona shi saboda a rage yawan shi.

Idan ka tashi yin register ka taba wannan link
👇
https://app.candypocket.com/ #/pages/register?invite=UTMFE8NZ
Idan ya bude sai ka cike abinda ake bukata
1- email address
2- sai ka danna wajen da zaice get verification code, daga nan wani page zaifito wanda zaka seta hoton da aka nunamaka, bayan haka zasu tura maka Verification code ta mail dinka.
3- kaduba Spam folder na mail dinka Anan zakaga verification code din.
4- idan ka saka Verification code sai ka saka password wanda bazaka manta ba.

Daga nan sai a taba gurin register shikenan zasu shigar dakai cikin wajen da zaka fara mining, Idan kashiga Daga kasa akwai Alaman 🏠 a wajen zakaga RUN sai ka taba RUN din shi kenan kafara mining kenan.

Daga nan sai ka duba saman page din zakaga wani kaman arrow mai lankwasa nan zaka taba Kayi sharing link dinka kaima.

Yadda tsarin mining na candypocket yake shine a rana kullum zaka shiga kataba RUN wanda zai baka daman samun Dala uku a kull doum, idan kuma Kayi invite zaka iya samun abunda yafi haka.

Bayan kwana 12 zakayi KYC wanda daga nan zaka iya cire kudin da katara domin Kayi Amfani dasu. Allah ya bawa mai rabo sa'a.

24/02/2022

Histry

Dan Allah dan'uwa  ka bada minti daya sabida annabi Muhammad comment dubu 1000 nakeso awannan posting din Ina masoya ann...
31/01/2021

Dan Allah dan'uwa ka bada minti daya sabida annabi Muhammad comment dubu 1000 nakeso awannan posting din Ina masoya annabi Muhammad

Dan Allah muyi SHARE/ LIKE and COMMENT                                     Pls join NURUL ISLAM GROUP
30/01/2021

Dan Allah muyi SHARE/ LIKE and COMMENT
Pls join NURUL ISLAM GROUP

Now your watch could tell you the body temperature. Equipped with high-precision temperature sensor and AI algorithms, W...
30/12/2020

Now your watch could tell you the body temperature. Equipped with high-precision temperature sensor and AI algorithms, Watch 1 real-time detects and monitors your body temperature.

Uwork is the largest social media advertising platform in Nigeria. You can earn a minimum of NGN 7,000 per day.
Join now at https://bit.ly/UworkR88

*** Now join Uwork to earn high commission together, my invite code:177545 ***

Address

Yerwa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lawan G2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Lawan G2:

Share