Salihu Aminu

Salihu Aminu Nisha Dan tarwa ilimantarwa fadakarwa sai salihu Aminu page kubiyomu a sannu zakusha darusa dadama ta musamman ma a watan Ramadan.

10/06/2022

LABARIN SOYAYYAR AMINU DA AMINAga kadan daga cikin kalaman soyayyar Aminu da Amina yanda ta kasance KECE ZABI NA Idan Sautin Zancena Zaiyi Furucin Gaisuwa Agareki Yazama Dole Na Tunkari Gagarumin Murmushin Fuskarki Hakan Shine Zai Tabbatar Da Nutsuwa Acikin Ruhina, Zahirin Zallar So Shine Yake Addab...

13/04/2022

Aminu Salihu765's short video with ♬ original sound

26/03/2022

Fikhu A Sawwake ()

saleh bin ganim assadlan



Littafi ne da yaketakaitacce a kanfikihunmusulunci da kumamuhimmancinsa, da bayaninmas’alolinsaakantsarimaikyawungaske.

Fikhu A Sawwake

GABATARWAR MAI FASSARA.

GABATARWA MAWALLAFI.

KASHI NA DAYA.

Kashi Na Daya:

1- Ibadu.

RUWA.

KWANUKA.

TSARKI DA LADUBBAN BIYAN BUKTA

SUNANUL FITRA (Tsafta).

ALWALA.

WANKA.

NAJASA, HUKUNCINTA DA GUSAR DA ITA.

TAIMAMA.

SHAFA AKAN HUFFI DA SAFA.

2- SALLAH:

RUKUNI NA BIYU DAGA CIKIN RUKUNAN MUSULUNCI: SHI NE SALLAH.

HUKUNCI KOWANNE KASHI.

SALLAR JAM’I.

SALLAR KASRU.

HADA SALLOLI BIYU.

SUJADAR RAFKANNUWA.

SALLOLIN NAFILA.

SALLAR JUMUAH.

SALLAR IDI.

SALLAR ROKON RUWA.

SALLAR KISFEWAR RANA.

JANA’IZ.

3- ZAKKAH.

DUKIYAR DA AKE FITARWA ZAKKAH.

SHARUDDAN WAJIBCIN ZAKKAH.

FITAR DA ZAKKA.

Mutanen da ake baiwa zakkah.

ZAKKAR KONO (Zakkar Fiddakai).

4- AZUMI.

AZUMIN RAMADA.

FA’IDOJIN AZUMI.

TABBATAR DA SHIGAR WATAN RAMADAN.

WAJABTA AZUMIN RAMADAN.

RUKUNAN AZUMI

SHARUDDAN WAJIBCIN AZUMI.

SHARUDAN INGANCIN AZUMI.

SUNNONIN AZUMI.

ABUBUWAN KYAMA A AZUMI.

UZURIN DAKE HALATTA AJIYE AZUMI.

ABUBUWAN DA KE BATA AZUMI.

JAN HANKALI (FADAKARWA).

AZUMIN DA AKA HARAMTA.

5- ITIKAFI

Rabe-Raben Itikafi.

Rukunan Itikafi.

SHURUDDAN INGANCIN ITIKAFI A DUNKULE.

ITIKAFI NA BACI DA ABUBUWA KAMAR HAKA.

UZURIN DA KE HALASTA MAI ITIKAFI YA FITA DAGA MASALLACI.

6- HAJJI.

AIKIN HAJJI.

NAU’UKAN AIKIN HAJJI DA UMARAH.

RUKUNNAN HAJJI DA UMARAH.

Sunnonin Dawafi.

WAJIBAN HAJJI.

WAJIBAN UMARAH.

FADAKARWA.

ABUBUWAN DA S**A HARAMTA GA MAI IHRAMI.

MIKATI (INDA AKE DAUKAR HARAMI).

7. LAYYA DA YANKAN SUNA.

LOKACIN YANKAN LAYYA.

YANKAN SUNA, (Hakika).

8- JIHADI.

KASHI NA BIYU.

MU’AMALA.

KASHI NA BIYU.

2- RIBA.

3. IJARA (HAYA).

4. WAKAFI (SADAUKARWA).

5- WASIYA.

KASHI NA UKU.

ZAMANTAKEWA.

ZAMANTAKEWA.

HUKUNCIN AURE.

KASHI NA HUDU:

MAS’ALA TA BIYAR.

MAS’ALA TA SHIDA.

MAS’ALA TA BAKWAI.

MAS’ALA TA TAKWAIS (ADON MACE).

MAS’ALA TA TARA (MURYAR MAC

26/03/2022

Lalle watan Ramadan wata ne da ake samun riba mai yawa. Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya kasance yana dagewa da yin ayyukan ibada fiye da wanin wannan watan, ya kan kebe kansa don yawaita ayyukan ibada. Kuma ya kan koma masallaci a kwanaki goman karshe na Ramadan don yin itikafi. An karbo daga Nana Aisha (Allah Ya yarda da ita), ta ce: "Lalle Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya kasance yana yin itikafin kwanaki goman karshe na Ramadan, har Allah ya karbi rayuwarsa. Sa'an nan matansa s**an yi itikafi bayansa". Buhari da Muslim ne s**a rawaito shi.

Address

Jimeta
Yola
A

Telephone

+2348137776127

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salihu Aminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salihu Aminu:

Share