M YUSUF

M YUSUF Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M YUSUF, Business service, Jimeta-Yola, Yola.

01/09/2025

Get Ready...

Get Ready
17/08/2025

Get Ready

DAGA NAZARIN SIYASAR DUNIYA__   ✍️*AL'KALAMI KINFI REZA KAIFI**NATO - KUNGIYAR GAMAYYAR NAHIYAR TURAI.*RUSSIA - KASACE D...
06/08/2023

DAGA NAZARIN SIYASAR DUNIYA__

✍️*AL'KALAMI KINFI REZA KAIFI*

*NATO - KUNGIYAR GAMAYYAR NAHIYAR TURAI.
*RUSSIA - KASACE DAKE ZAMAN KANTA A YANKIN TURAI.

Aduk lokacin dakaji wuta ta tashi sakanin kasa da kasa to zaka tararda hayakin NATO ciki, mu duba tarihi, yadda NATO ta lalata Libiya, Iraq, Afghanistan, Syria da Yugoslavia.
Wannan Duka Wani Yunkuri Ne Na Mamaye Duniya. Ko kuma muce ( NATO POSE EXISTENTIAL THREAT TO THE HUMAN RACE ).

*YUNKURIN KUNGIYAR NAHIYAR AFRICA (ECOWAS) NA KOKARIN CETON DIMUKRADIYA A NIJAR:
Muna iyya ganin wannan yunkuri a matsayin *gwarakai* a tsakanin juna, duba da cewa ita kasar faransa data zama uwa ga nijar tana kwashe 'yan kasar ta daga kasar, a daya bangaren kuwa tana yin wanka maikama da jirwaye wajen tunzura kasashen Afrika (ECOWAS) da zimmar ceto Dimukradiya (Democratic) a nahiyar (AFRICA). A gefe duga kuma NATO na yunkurin nunawa duniya cewa Rasha nada hannu a juyin mulki da soja sukayi a Nijar, ta hanyar propaganda da suke yadawa a shafukan sada zumunta, da gidan jaridu na duniya.

*KUBIYOMU BASHIN CIGABA*

04/08/2023
©️HUSSAINI MUHAMMAD YUSUF
[email protected]

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Ne A Najeriya, Allah Ka Kara Kai Haske Makwancinsa.”
03/04/2023

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Ne A Najeriya, Allah Ka Kara Kai Haske Makwancinsa.”

Ramadan kareem
29/03/2023

Ramadan kareem

Note :
14/02/2023

Note :

Generations of Network  G
25/01/2023

Generations of Network G

Available
27/12/2022

Available

Address

Jimeta-Yola
Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M YUSUF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M YUSUF:

Share