Hasheem Musa dodo jinin maza

Hasheem Musa dodo jinin maza Thanks

Ya Ubangiji Allah ka tsare mu da shiga wannan waje
06/10/2025

Ya Ubangiji Allah ka tsare mu da shiga wannan waje

06/10/2025

Mallam Nasir El-Rufai — A Leader You Can’t Ignore!

Post Caption:
Love him or disagree with him, one thing is clear — Mallam Nasir El-Rufai has always been one of Nigeria’s most talked-about leaders.
His bold leadership style, strong decisions, and focus on governance have left a lasting mark on Kaduna and beyond.

What do you personally think about his time in office?
Was his leadership good for the people — or too strict? Let’s talk honestly 👇

Thanks

Join us as we work together for peace, unity, and progress in our communities. 💚This page is for everyone who believes i...
06/10/2025

Join us as we work together for peace, unity, and progress in our communities. 💚
This page is for everyone who believes in change — let’s share ideas, discuss elections, and support good leadership.

28/09/2025

Mazan jiya Allah yajikan maza
20/08/2024

Mazan jiya Allah yajikan maza

7936 likes, 175 comments. Check out Yan mazan jiya🇳🇬’s video.

14/05/2022

ABINDA YA FARU A SOKOTO: Akwai abinda ake kira da “defense of provocation” a criminal law wanda muddin ya tabbata to ba'a k**a wanda ake zargi da aikata laifi k**ar yadda ya faru a wannan case din...

Ra'ayi/Daga Barr. Aysha Ahmad Mohammad

Wata kwararriyar Barista a Kaduna tayi sharhi kan abinda ya faru a Sokoto kuma ga yadda sharhin nata wanda ta sanya a shafinta na Facebook ke cewa: "Abinda ya faru a Sokoto abune da duk wani musulmi zaiyi Allah wadai dashi. Babu wani musulmi dake aibata addinin Kirista ko kuma Malamansu a iya sanina. Amma a wani bangaren ba haka bane. A koda yaushe burin masuyin addinin daba musulunci ba shine aibata musulunci da Annabi Muhammad SAW wanda ko a ina ansan yadda cin zarafi ko aibata shi yakan tunzura Musulmi a duk inda yake."

Lauyar ta cigaba da cewa "Akwai abinda ake kira da “defense of provocation” a criminal law wanda muddin ya tabbata to baa k**a wanda ake zargi da aikata laifi k**ar yadda ya gudana a wannan case din. Saboda daga lokacin da ta aika da audio din Wazup group dinsu da kuma lokacin da aka aikata abinda aka aikata a akanta yana cikin ya nayin da defense of provocation zai yi tasiri akan wadanda ake tuhuma."

"Zaiyi kyau Gwamnati ta tsawata iya tsawatawa akan aibata Addinin mutane, Manzannin su, Annabawan su da kuma Malamansu don kuwa babu wanda zai iya jure ko hakurin aibantamai abin bautarsa ko ibadarsa."

Allah karawa Annabinmu daraja S.A.W

13/08/2020

Is a work dat u can do with out waiting salary from any body.

27/11/2019

Very strong

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hasheem Musa dodo jinin maza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share