30/10/2024
Assalamualaikum.
Yan uwa gobe Alhamis daya daga cikin ranakun sati guda biyu da aka sunnanta yin azumi a cikinsu. Mu yi azumi idan da hali sannan mu tunatar da wasu.
Tabbas azumi yana ba wa bawa kariya daga wuta.
Allah Ya amshi ibadunmu.đ¤˛đ˝
đ
https://www.facebook.com/profile.php?id=61550865293938