Zazzau Da Kewaye

Zazzau Da Kewaye Wannan page mun kirkireshi domin wayar dakan Jama'a dangane da Iliminsu, Lafiyarsu da addininsu, dakuma Tarihinsu.

25/08/2026
25/08/2026

Zagayen Maukibi daga Birnin Zaria, Jahar Kaduna a Najeriya.

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuunMunsama labarin rasuwar daya daga cikin dattijan kasar Zazzau mutumin kirki mai bamu ...
10/08/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuun

Munsama labarin rasuwar daya daga cikin dattijan kasar Zazzau mutumin kirki mai bamu shawarwari lokaci bayan lokaci wato Alh. Ahmad Muttaka commassie.

muna rokon Allah yayi rahama agareshi Amin

An tsince gawar wannan matar a wani yanki da ake kira (Bordj Badji Mokhtar) acikin saharar ƙasar Algeria 🇩🇿Matar yar Nig...
08/08/2026

An tsince gawar wannan matar a wani yanki da ake kira (Bordj Badji Mokhtar) acikin saharar ƙasar Algeria 🇩🇿

Matar yar Nigeria ce.

Saboda haka ake neman wannan saƙon ya ishe yan uwan wannan matar domin su san halin da yar uwarsu take aciki.

Daga shafin (Abu Bakar) a manhajar X

Zaria City
23/07/2026

Zaria City

Litini, Muharram 22, 1448AH Monday, July 6, 2026BREAKING NEWS:-NEW SANTURAKIN ZAZZAU APPOINTEDHis Highness the Emir of Z...
06/07/2026

Litini, Muharram 22, 1448AH
Monday, July 6, 2026

BREAKING NEWS:-

NEW SANTURAKIN ZAZZAU APPOINTED

His Highness the Emir of Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, has approved, with immediate effect, the appointment of Alhaji Iliyasu Ibrahim Sani as the new SANTURAKIN ZAZZAU. He succeeds Late Santurakin Zazzau Alhaji Yusha'u M. Maiyaki who passed away last week after an illness.

Alhaji Iliyasu Ibrahim Sani is an alumnus of the prestigious Barewa College, Zaria and Ahmadu Bello University, Zaria, where he studied Accountancy.

He had a meritorious career in public service. He served at the National Universities Commission [NUC] and retired as a Director at the Nigeria Deposit Insurance Corporation [NDIC].

The new SANTURAKIN ZAZZAU is widely respected for his integrity, professionalism, and commitment to community development. His appointment is expected to further strengthen the administrative and advisory structure of the Zazzau Emirate Council.

The date for the turbaning ceremony of the new SANTURAKIN ZAZZAU will be announced in due course.

- & Publicity Office, Zazzau Emirate

DAGA MASARAUTAN ZAZZAU:-

AN TABBATAR DA SABON SANTURAKIN ZAZZAU

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, ya amince da naɗin Alhaji Iliyasu Ibrahim Sani a matsayin Sabon Santurakin Zazzau.
Sabon Santurakin Zazzau Alhaji Iliyasu ya gaji Marigayi Santurakin Zazzau Alhaji Yusha'u M. Maiyaki ne wanda Allah Yaima rasuwa a makon jiya.

Alhaji Iliyasu Ibrahim Sani ya halarci Kwalejin Barewa na Zariya da Jami’ar Ahmadu Bello, Zaria, inda ya karanta fannin Lissafin Kudi. [Accountancy]

Ya yi aiki na tsawon shekaru a Hukumar Jami’o’in Nijeriya [NUC] sannan ya yi ritaya a matsayin Darekta a Kamfanin Inshorar Ajiyar Kuɗi na Nijeriya [NDIC].

Za a sanar da Rana nadin sarautan na sabon SANTURAKIN ZAZZAU a nan gaba.

- Yaɗa Labarai na Masarautar Zazzau.

Mai Martaba Sarkin Zazzau San Zazzau @60عِيدُ مَولُودُكَ مُبَارَكٌHappy birthday to you 🎂🎉Muna taya mai Martaba Sarkin Z...
09/06/2026

Mai Martaba Sarkin Zazzau
San Zazzau @60

عِيدُ مَولُودُكَ مُبَارَكٌ
Happy birthday to you 🎂🎉

Muna taya mai Martaba Sarkin Zazzau murnar cika shekaru 60 a rayuwarsa, Allah yaƙaro shekaru masu yawa masu Albarka Amin.

Makarantar Barewa College Zaria ta samar da:1. Shugaban ƙasa har guda 62. Gwamnonin jihohi 273. Ministoci 694. Jekadun ƙ...
12/04/2026

Makarantar Barewa College Zaria ta samar da:

1. Shugaban ƙasa har guda 6

2. Gwamnonin jihohi 27

3. Ministoci 69

4. Jekadun ƙasashen waje 42

5. Farfesa 72

6. Gwamnonin babban banki 3

7. Sarkin Musulmi 3

8. Janar na rundunar sojoji, yan kasuwa, attajirai, da masu mulkin da basuda adadi.

Address

Kofar Fada
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazzau Da Kewaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zazzau Da Kewaye:

Shortcuts

Share