Bello Adamu Sarki Bako

Bello Adamu Sarki Bako i am proud to be a Hausa Blood �
(1)

  : Ina Mika Saƙon Barka da Sallah Zuwa ga Al'ummar Musulmi Baki Daya.Dafatan Allah Ya Karɓi Ibadunmu Yasa Mu Gama da Du...
20/03/2026

: Ina Mika Saƙon Barka da Sallah Zuwa ga Al'ummar Musulmi Baki Daya.

Dafatan Allah Ya Karɓi Ibadunmu Yasa Mu Gama da Duniya lafiya. AMIIN 🤲

ALHAMDULILLAHI!!🤲DA ƊUMI_ƊUMI: A Yau13 ga Watan Maris An Gabatar da Maulana Sheikh Sani Khalifa Zaria A Zaman Na Yau.Mun...
13/03/2026

ALHAMDULILLAHI!!🤲

DA ƊUMI_ƊUMI: A Yau13 ga Watan Maris An Gabatar da Maulana Sheikh Sani Khalifa Zaria A Zaman Na Yau.

Muna Roƙon Dukkan Ƴan’uwa da Masoya Dasu Sanya Shi Cikin Addu’o’insu Na Alheri, Domin Addu’ar Muminai Ga Ɗan’Uwansa a Bayan Fage Tana da Girma A Wajen Allah.

Muna Roƙon Allah swt Ya Sauƙaƙa Wannan Al’amari, Ya Bayyana Gaskiya, Yabamu Nasara, Ya Kuma Mayar da Wannan Jarabawa ta Zama Alheri Agaremu.

~ Muhammad Bello Agaji

Maulana Sheikh Muhammad Sani Khalifa Zaria. Allah Ya Dawo Mana Dakai Gida Lafiya 🤲🤲
03/02/2026

Maulana Sheikh Muhammad Sani Khalifa Zaria. Allah Ya Dawo Mana Dakai Gida Lafiya 🤲🤲

JANA'IZA CIKIN HOTUNA: Yadda Dubban Al'ummar Musulmi Tare da Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmad Nuhu Bamalli S**a Hal...
02/02/2026

JANA'IZA CIKIN HOTUNA:

Yadda Dubban Al'ummar Musulmi Tare da Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmad Nuhu Bamalli S**a Halarci Sallar Jana'izar Sheikh Usman Kusfa (Rigi_Rigi) Zariya. Wanda Allah Yayiwa Rasuwa a Jiya Lahadi Bayan Fama Da Rashin Lafiya.

Allah Yajiƙanshi Ya Jaddada Rahama Agareshi.
~ Muhammad Bello Agaji

INNAL'ILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN!! Cikin Alhini da Baƙin Ciki Muke Sanarwa da Yan Uwa Rasuwar Sheikh Usman Kusfa Rigi...
02/02/2026

INNAL'ILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN!!

Cikin Alhini da Baƙin Ciki Muke Sanarwa da Yan Uwa Rasuwar Sheikh Usman Kusfa Rigi_Rigi. (Atta-lili_Atta_Gazuti).

Za'ayi Jana'izar Shi Yau da Misalin Ƙarfe 04:30pm A Zawiyyar Shi Dake Anguwar Kusfa Cikin Birnin Zazzau.

Allah Yajiƙanshi Ya Jaddada Rahama Agareshi.

~ Muhammad Bello Agaji

HAR YANZU ‼️‼️‼️Har Yanzu Bamu Ji Wani Labari Da Ze Sa Hankalinmu Ya Kwanta Ba 💔Har Yanzu Ba A Sanar Damu Halin Da Shehi...
01/02/2026

HAR YANZU ‼️‼️‼️

Har Yanzu Bamu Ji Wani Labari Da Ze Sa Hankalinmu Ya Kwanta Ba 💔
Har Yanzu Ba A Sanar Damu Halin Da Shehinmu Yake Ciki Ba🥺🥹
Kwana 40+ Ba Kwana Kadan Bane ❗
Kuma Abun Takaicin Wai Kamar Gwamnatin Kasar Basu San Kima Da Darajar Wanda S**a Tsare Ba 🤔🤔🤔

Allah Muntuba 🥹🙏🙏🙏

Allah ka Cigaba Da kula Da Maulana Sheikh Khalifa Sani Zaria 🤲🤲🤲

Address

Zaria

Telephone

+2348026292978

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bello Adamu Sarki Bako posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bello Adamu Sarki Bako:

Shortcuts

Share