Naka Sai Naka

Naka Sai Naka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Naka Sai Naka, Business service, Zaria.

*TeamNakaSaiNaka* Allah tabbartar mana da alkhairy lšŸ™Œ *DanRakaAlheryNe*šŸ™ŒšŸ’ÆšŸ’ÆšŸ’ÆšŸ˜
15/03/2021

*TeamNakaSaiNaka*
Allah tabbartar mana da alkhairy lšŸ™Œ
*DanRakaAlheryNe*šŸ™ŒšŸ’ÆšŸ’ÆšŸ’ÆšŸ˜

Team Naka Sai NakaIt's time to support you šŸ’Æ*NakaSaiNaka*šŸ˜šŸ™Œ
20/02/2021

Team Naka Sai Naka
It's time to support you šŸ’Æ
*NakaSaiNaka*šŸ˜šŸ™Œ

*TeamNakaSaiNaka*Eid Mobarak to every musleem around the world.....!Naka-Sai-naka
31/07/2020

*TeamNakaSaiNaka*

Eid Mobarak to every musleem around the world.....!

Naka-Sai-naka

21/07/2020

*TeamNakaSaiNaka*
*Ajikina Naji Kamar Karshen Rayuwata Yazo Dab Da Barin duniyar nan fa, Domin Naga Alamu Sun Nuna Cewa Duniya Tazo Karshe Kamar Yadda Manzo (SAW) Ya Fada*

```"Idan Karshen Duniya Tazo Zaka Alamu Kamar haka:"
1.Masu Kudi Zasu Zama Marasa Godiyar Allah.
2.Ana gasar Gina Manyan Gidaje
3.Baiwa Zata Zama Sarauniya.
4.Zina Zata Zama Abin Kwalliya Ga Al'ummah.
5.Za'a Yawaita Zubar Da Jinin Salihan Bayi.
6.Azzaluman Mutane Zasu Zama Shuwagabanni.
7.Lokaci Zai Zama Gajere,(Da Zarar Gari Ya Waye Sai Kaga Dare Yayi).
8.Zakaga Dan uwa Yana Gudun Dan Uwansa.
9.Addinin Musulunci Zai Kasu Kashi-Kashi.
10.Malaman Addini Zasu Zamo Masu S0n Duniya Da Abinda Ke Cikinta.```

*Innalillahi wa innah ilaihi raju'un... Tabbass Wadannan Alamomin Sun Bayyana Dikkansu*

_Ni Yanzu Tinanina Yaushe Zan Mutu Yau Ko Gobe...? Kashe Ni Za'ayi, Ko Rashin Lafiya Zanyi, Ko Hatsarin Mota Zanyi, Ko Gobara Ce Sanadina, Ko Kuma Haka Kawai Zan Mutu.... Allahu A'alam_

_Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Allah Kasa Mu Mutu Da Kalmar Shahada Ameen summa Ameen_šŸ™šŸ™
_Idan Na Taba Zaluntar Ka/Ki Ina Neman Gafarar Ka/Ki Kafin In Koma Ga Allah Domin Naji Allah yace Baya Yafe Laifin Dake Tsakanin Bawa Da Bawa_šŸ™šŸ™

Allah yasa mugama lpy alfarman Annabi s.a.w Ameen

happy bufday Hon. mustapha Umar Danraka Allah ubangiji yabiya maka dukkanin bukatunka na alhery. Allah yayiwa rayuwa alb...
20/07/2020

happy bufday Hon. mustapha Umar Danraka Allah ubangiji yabiya maka dukkanin bukatunka na alhery. Allah yayiwa rayuwa albarka ameen *TeamNakaSaiNaka*

*happy juma*at kareem**teamNakaSainaka*There may be seasons that are more difficult than others, but remember, seasons c...
26/06/2020

*happy juma*at kareem*
*teamNakaSainaka*
There may be seasons that are more difficult than others, but remember, seasons change. Trust Allah has a plan to bring you through better and stronger than ever before.

26/06/2020

Remember that you have:
*Age Mates*
*Class Mates*
*School Mates*
*Office Mates*
but you don't have *
*DESTINY MATE!*
*Be who you are called to be and don't try to be somebody else.*
Love who you are and thank God, for your special journey, which may not look like others!
This is the simplest way to succeed in life:
*NEVER STOP TRYING*...
*NEVER STOP BELIEVING*...
*NEVER GIVE UP*...
*PATIENCE IS A GREAT VIRTUE*...
*YOUR DAY WILL COME*...
KEEP SMILING, BELIEVE IN GOD & YOURSELF.
*TeamNakaSaiNaka*

22/06/2020

Assalamu alaikum warahmatullah! Barkammu da safiya da fatan kowa ya tashi cikin koshin lpy, Allah biya muna bukatu yasa mudace ameen fatan alhery a gareku! *teamNakaSaiNaka*

21/06/2020

Assalamu alaikum jama*a da fatan kowa ya tashi lpy? fatan alkhairy Allah biya mana dukkan bukatu na alkhairy Allah yasa mudace alfarman Annabi s.a.w da Alkur*ani ameen.... *NakaSaiNaka*

09/09/2017

Keep calm fanz we are preparing something speacial for you, we meet a gergeous producer d one gon to help us to mix some dope for, keep spprtng .A.N 10 somuch

15/08/2017

HI DUDES HW RE U ALL?

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naka Sai Naka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share