AREWA POST TV

AREWA POST TV New Exchanger

Malama Khadija Makhrazu Ishaq Gusau Shugabar Majalisar Malaman Addinin Musulunci mata ta jihar Zamfara a Birnin Makka Wa...
12/08/2026

Malama Khadija Makhrazu Ishaq Gusau Shugabar Majalisar Malaman Addinin Musulunci mata ta jihar Zamfara a Birnin Makka

Wajen Aikin Umra Allah yasa Ayi Karbabbe.

12/08/2026

Gabatar da Takardun Karramawa zuwa ga Jagorori, da Masu Hidima ga Masallacin Sheikh Usman Bin Fodio Albarkawa gusau

Wanda Imam Misbahu Fadalu Kaura namoda ya Gabatar Zuwa Ga Iyalai da 'ayan Uwansu.

12/08/2026

Kashi na biyu

Imam Misbahu Fadalu Kaura Namoda Daga Masallacin Sheik Usman Bin Fodio dake Shiyar Albarkwa Gusau inda yake Gabatar da Wa'azi Mai Taken Falalar Masallatai da kiyaye Alfarmarsu.

Hakan Yabiyo bayan Aikin Sabunta ginin Masallacin da Akiyu a cikin Lokacin da yadace.

Hakama Malan Misbahu Yakara yin Kira Ga Al'ummar Musulmi da S**ara Bayar da kulawa ta Musamman ga Limamai, Shuwagabanni, da Masu Hudima ga Masallatai Domin Samun Cikakkiyar dama wajen Gudanar da Ibada yanda yakamata.

Rahoto Daga Murtala Sani Balarabe.

12/08/2026

Imam Misbahu Fadalu Kaura Namoda Daga Masallacin Sheik Usman Bin Fodio dake Shiyar Albarkwa Gusau.

Inda aka Gabatar da Wa'azi Mai Taken Falalar Masallatai da kiyaye Alfarmarsu.

Hakan Yabiyo bayan Aikin Sabunta ginin Masallacin da Akiyu a cikin Lokacin da yadace.

Hakama Malan Misbahu Yakara yin Kira Ga Al'ummar Musulmi da S**ara Bayar da kulawa ta Musamman ga Limamai, Shuwagabanni, da Masu Hudima ga Masallatai Domin Samun Cikakkiyar dama wajen Gudanar da Ibada yanda yakamata.

Rahoto Daga Murtala Sani Balarabe.

12/08/2026
11/08/2026

Sanarwar ta Musamman

maulid 1448.

Maulid 1448

Maulid 1448

09/08/2026

Prof. Yahaya Alhasan Na Jami'ar Gwamnatin Tarayya Dake Gusau, Bayan Kammala a Taron Kungiyar IOM Wanda ya Gudana, a Karma Hotel

Inda aka Gabatar da Takardun Sheda ga wasu daga cikin Al'ummar Kananan Hukumomin Gusau, da Bungudu Wadanda S**a Amfana da Tallafin Noman Rani Wanda Kumgiyar ta IOM ta Basu.

09/08/2026

Zantwa da Dr. Abubakar Sadiq Abdulkarim Dan Takarar Gwamnan Jihar Zamfara a Karkashin Tutar Jam'iyyar PRP. Bayan Ziyarar Jajantawa da Ya kaiwa Al'ummomin Wasu Daga Cikin Kananan Hukumomi Mulki na jihar Zamfara

Kuyi Follow AREWA POST TV Domin Samun Cigaban Hirar?

Adres

United State
America

Website

Meldingen

Wees de eerste die het weet en laat ons u een e-mail sturen wanneer AREWA POST TV nieuws en promoties plaatst. Uw e-mailadres wordt niet voor andere doeleinden gebruikt en u kunt zich op elk gewenst moment afmelden.

Snelkoppelingen

Delen