Dandalin Nishadi BY Shafiu

Dandalin Nishadi BY Shafiu ᴛʀᴀᴅᴇʀ ᴇxᴘᴇʀᴛ
⛏ʙɪᴛᴄᴏɪɴ ᴍɪɴɪɴɢ
💰ᴇᴀʀɴ ᴇᴀsɪʟʏ
🔑ʟᴇᴀʀɴ ᴛᴏ invest
📤ᴅᴍ ᴛᴏ ɢᴇᴛ sᴛᴀʀᴛᴇᴅ
Entrepreneurship

07/31/2020

Material

BABU SOYAYYA ME ALKAWARI SAI TA ANNABI!!!1 Na Miji ya so Mace...ta tsufa ta fita kansa 2 Mace ta so Namiji... ya mutu ya...
01/12/2017

BABU SOYAYYA ME ALKAWARI SAI TA ANNABI!!!

1 Na Miji ya so Mace...ta tsufa ta fita kansa
2 Mace ta so Namiji... ya mutu ya barta
3 Uba ya so Dansa,... son ya bata masa tarbiya.
4 Da ya so iyayensa...suna da irinsa da yawa
5 yan uwa sun so junansu... Iyali sun rabasu
6- Talaka ya so uban gidansa... bai ma San da shi ba
7 Uban gida ya so talakansa...ya ha'inceshi
8 Halitta ta so Annabi SAW... Yayi mata alkawarin Duk me sonsa na tare da shi har Aljanna.... Kenan har mutuwa... Har sake tashi... Kai har abada....😭😭😭😭Ku bar son kowa ku k**a soyayyar Alkawari. Annabi SAW

_Wata Amarya ce bayan an daura mata aure, dare yayi lokacin za'a kaita dakin mijinta sai kuka takeyi ita bata zuwa ta fa...
01/12/2017

_Wata Amarya ce bayan an daura mata aure, dare yayi lokacin za'a kaita dakin mijinta sai kuka takeyi ita bata zuwa ta fasa Auran da kyar aka samu aka sakata a mota tanata kuka. Aiko ana zuwa unguwar sai direban ya manta gidan, kuma duk wadanda suke motar basu san gidan ba, chan sai wata tsohuwa tace, kawai a koma da it gida, gobe angon yazo yatafi da ita. Amarya tanajin haka, kuma taga direba ya juya zai koma da ita gidansu kawai sai tabar kukan datake tace_ *GAFA GIDAN CHAN MAI FARIN FANTI .*🙈🙈🙈😳😳😃😃😃😃😃😃😃

01/10/2017

WACCE MACECE ZATAFI BURGEKA?
1 mace mai iya kalami.
2 mace mai iya kwalliya.
3 mace mai iya turo text (SMS)
4 mace mai iya girki.
5 mace mai san karatu.
6 mace mai tausayi.
7 mace mai yawan fara‘a.
8 mace mai tsafta.
9 mace mai iya tafiya.
10 mace mai kyau ba Tarbiya.

WANNE NAMIJI NE ZAIFI BURGE KI??
1)namiji mai kwalliya.
2)namiji mai iya kalami
3)namiji mai tausayi.
4)namiji mai far'ah.
5)namiji mai son karatu.
6)namiji mai iya turo text (SMS).
7)namiji mai kudi ba Ilimi.
8)namiji.mai Ilimi babu kudi.
9)namiji marar kishi.
10)namiji mai tsafta

WACCE MACECE ZATAFI BURGEKA?1 mace mai iya kalami.2 mace mai iya kwalliya.3 mace mai iya turo text (SMS)4 mace mai iya g...
01/10/2017

WACCE MACECE ZATAFI BURGEKA?
1 mace mai iya kalami.
2 mace mai iya kwalliya.
3 mace mai iya turo text (SMS)
4 mace mai iya girki.
5 mace mai san karatu.
6 mace mai tausayi.
7 mace mai yawan fara‘a.
8 mace mai tsafta.
9 mace mai iya tafiya.
10 mace mai kyau ba Tarbiya.

WANNE NAMIJI NE ZAIFI BURGE KI??
1)namiji mai kwalliya.
2)namiji mai iya kalami
3)namiji mai tausayi.
4)namiji mai far'ah.
5)namiji mai son karatu.
6)namiji mai iya turo text (SMS).
7)namiji mai kudi ba Ilimi.
8)namiji.mai Ilimi babu kudi.
9)namiji marar kishi.
10)namiji mai tsafta

01/05/2017

LALLAI ZA'A MAIMAITA ABIN DA YA FARU A 1998!!! Wani ne ya shiga mota 🚐 daga kano zuwa funtuwa, ankusa malumfàshi sai aka ce malam kawo kudin mota 🚕 sai ya duba babu an sace kudin. Sai yace: "to wallahi duk wanda ya dauki kudin nan ya dawo da su inko ba haka ba to za'a maimaita abinda ya faru a 1998". Barawo 💂na jin haka sai yace: "gasu nan zubarwa kayi". Anci gaba da tafiya sai wani a gefe yace: "malam menene ya faru a 1998"? Sai yace: kano na koma a kafa!"🚶🙉🙊😀😀😀😃😃😄😀😃😄😀😃😄😄😜😝😛😛😛😝😜😀😃😃😄😃😀😀😜😜😛😝😝😜😜😝😝😜😜😜😃😄😄😀😀😣😝😜😝😛😛😛😛😝😝😭😂😅 barkanku da safiya

08/20/2016

Rainin wayoo

Wani ango ne da amaryarsa s**a fita shopping, tun a mota sai s**a sami matsala, ango na tabawa amarya hakuri har a kaxo supermarket.
Bayan sun sauka sai wani gaye ya hango amarya, sai yaxo yana cewa amarya bata laifi abun ko gayyata babu wannan ne angon namu sai tayi dariya tace wlhi ango yana office wannan driver nane.......
Ango yayi dariya ya shige supermarket, bayan ya gama shopping sai ya hango tsohuwar budurwarsa a cikin supermarket din, mutuminka yai fuska kawai yaje ya sameta sunkai ta hiraa. Can amarya tagaji da tsayuwa kurum sai ta shiga cikin supermarket din tana shiga taji angonta yana ta dariya shi dawata kurrum sai tayi wajen su tana xuwa sai budurwar angon tace amarya kinsha kanshi sai ango yace ai amarya na gidaa wannan house girl din ce. Yasa hannu a aljihu ya dauko naira hamsin ya bata yace kiwoce gida ni xankai budurwata restaurant saura kuma kigayawa amaryaa.......yai dariya ya wuce.....
Wayafi rainin hankali??

08/17/2016

ASHANA DAYA JAL NA KYASTA

Wata rana GOBARA ta tashi a wasu shaguna,
Jama'a s**a yita kawo taimakon gaggawa
da nufin dakile wannan wuta dan kar tayi
barna da yawa, amma duk da haka wutar
tafi qarfinsu saboda mafi yawancin shagunan na sayar da KATIFU ne. to acikin
masu kashe wutar akwai wani MAHAUKACI
wanda yafi kowa qoqari wajen zubawa
wutar RUWA kuma shine yafi kowa ihun a
kawo dauki, bayan gobarar ta gama qone
shagunan nan tas, can sai akaji MAHAUKACINNAN yana cewa, "Amma fa
wutar tayi Al-barka,ASHANA daya 1 kacal
NA KYASTA

08/16/2016

IDAN KAINE KO KECE YAZAKUYI ???
Wata mata ce ke tafiya a
motar haya tare da mijnta a dokar daji sai
barayi
s**a tare su aka sassauka kasa.
Can sai shugaban barayin ya
kyallara ido ya ganta sai yace ta
taso ta zo gabansa ta tsaya.
Jikin ta na rawa ta tafi sai ya
dubi mutanen nan ya ce ina
mijin wannan mata? Shiru.
Ya sake kwala ihu da ina
mijin wannan mata shiru
kake ji. Sai ya ce har in na
kirga uku bai fito ba zan
harbe ta.
Kawai sai Ya fara kirga daya,
biyu... amma miji Qus shiru kakeji yaki
fitowa.
Kafin ya fadi ukun sai wani
pasinja daga cikin motar ya mike yana rawar jiki
ya daga hannu sama, ya ce
gani nan nine mijinta.
Barawon ya kwashe da
dariya, yace shege don
ubanka a ina ka samo mata
mai kyau haka?
Mutumin
yana rawar jiki ya ce
unguwarmu daya ne aka
hada mu aure da ita.
Sai 6arawo yace chaf toh! ja
matarka ku koma can ku
tsaya, kunci Albarkacin AURE.
Kukuma da bakuda Aure duk
xamu kasheku, sai idon Mijinta
s**a raina fata.
Tambaya idan kaine mijin Zaka bayyana
kanka?
koko idan kece Matar zaki yarda idan yafito yace
mijin kine duk da yakasa ceton rayuwar ki shin zaki
yarda kuwa?

08/15/2016

LABARIN MAI DADI...
Wataran ne wani mutum
yaje wurin wa'azi sai yaji
malam na cewa:
duk wanda
ya kwanta da matansa ta
sunna toh tamkar ya kashe
arna 70 ne..
da aka tashi daga wa'azi sai ya tafi gida tin
daga kofan gida ya fara kiran
matansa, kande! kande!!
xo
ashe wanga abun lada
garesa.. sai matansa tace
maigida a'ina kaji haka? sai yace malam ne
yace k**ar
mun kashe arna 70...
Da dare
yayi mutumin ya tashi
ya kashe arna 70.... ya kwanta..
can anjuma sai matarsa ta
tasheshl tace maigida tashi, sai yace me?
sai
matan tace
tashi ka kashe arna. ya tashi
ya kashe arna 70
ya kwanta...
can anjuma ma tasake tashinsa
tace mai gida tashi, sai yace
arna koh? tace eh! yatashi ya kashe arna ya
kwanta.. can
anjuma tasake cewa mai
gida tashi ka kashe arna,
yatashi da ker da ker ya
kashe arna 70 ya kwanta...can misalin karfe 4 na a subahi tasake
cewa
mai gida tashi
ka kashe arna" sai yace
kande! tace na'am mai gida.
daga annabi sai wa? tace
abubakar" sai yace shima ya
mutu yabar arna.. dan Allah kibarni haka

Address

Chicago, IL

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Nishadi BY Shafiu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share