01/19/2026
Dan Allah yan uwa muna mika sakon cigiyar wannan baiwar Allah tunjiya wajen karfe 10 na rana annemeta ba agantaba ataimaka in anganta a mikata police station ko akira wannan number wayar08067234453 a taimaka ataimaka ayada wannan photon dan Allah yan uwa🤲😢