Barhama Ne madogara

Barhama Ne madogara Only Lover of Bayee Barhamu, Sahibul waqati

Inna Nii mahma Taranii shuglatii Fii,ibrihamii
08/08/2023

Inna Nii mahma Taranii shuglatii Fii,ibrihamii

Waman Yuhibbuni waman Yarani Fii Jannatul Kuldi bila buhtani 
08/07/2023

Waman Yuhibbuni waman Yarani Fii Jannatul Kuldi bila buhtani 

OO inyasssa saigodiya maikanoma yaje yadibi madadi
08/06/2023

OO inyasssa saigodiya maikanoma yaje yadibi madadi

Maulana me Rigigi Radiyallahu Ta,ala Anhu
08/05/2023

Maulana me Rigigi Radiyallahu Ta,ala Anhu

SHEHU YA QARA TABBATAR DA MU CIKIN FAIRA
08/05/2023

SHEHU YA QARA TABBATAR DA MU CIKIN FAIRA

"Fa,alaitu Laa,an Anfakku Ansuju madhahu wa kuntu li Shurbil Ashikina mudira"  ~Gausul ibadi, Shehu ka Kara Shayarda mu ...
08/04/2023

"Fa,alaitu Laa,an Anfakku Ansuju madhahu wa kuntu li Shurbil Ashikina mudira"
~Gausul ibadi,
Shehu ka Kara Shayarda mu Giyar Soyayyar ka,

"Na Tattare Bautan Halittu Dukkan Su Da Soyayyar Manzon ALLAH Mafi kyawun Dabi,u"~Shehu Ibrahim inyass haqiqaturrabbanii...
08/04/2023

"Na Tattare Bautan Halittu Dukkan Su Da Soyayyar Manzon ALLAH Mafi kyawun Dabi,u"
~Shehu Ibrahim inyass haqiqaturrabbanii.

08/03/2023

Shin masoya Wai Akwai Wanin ALLAH? idan da,Akwai A Nuna min Shi 🙄

Da Soyayyar Shehu Aka Halicce mu,Tun Azaliyya haka muke, Muna Rayuwa Ne Da Soyayyar Shehu,Da Soyayyar Shehu muke Gadara ...
08/03/2023

Da Soyayyar Shehu Aka Halicce mu,
Tun Azaliyya haka muke,
Muna Rayuwa Ne Da Soyayyar Shehu,
Da Soyayyar Shehu muke Gadara Ranar Qiyama Bawai ladaba

08/02/2023

Da Zikiri Aka Raine mu bama Alfasha
Mun rike Soyayyar Shehu har Yaumul mahshar,

08/02/2023

لَهُ وَ إِلَيْهِ ٱلدَّهْرَ سَيْرِى وَوِجْهَتِى
وَتَعْلُو لِتَزْيِينِى ثَنَاهُ بِنَامِى

Address

Manhattan, NY

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barhama Ne madogara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Barhama Ne madogara:

Share