PDP Youth Leaders Forum Sokoto State Chapter

PDP Youth Leaders Forum Sokoto State Chapter 23 Local Government People Democratic Party (PDP) Youth Leaders Forum Sokoto State Chapter.

PVC ba kati kawai ba ne, makullin gobe ne. 🗳️Ku kasance tare da mu gobe a   – mu tsara makomar mu tare!
02/09/2025

PVC ba kati kawai ba ne, makullin gobe ne. 🗳️Ku kasance tare da mu gobe a – mu tsara makomar mu tare!

The Office of the PDP Zonal Youth Leader, Sokoto CentralCordially invites you to theSOKOTO YOUTH PVC AWARENESS PROGRAM 2...
30/08/2025

The Office of the PDP Zonal Youth Leader, Sokoto Central

Cordially invites you to the

SOKOTO YOUTH PVC AWARENESS PROGRAM 2025

🗓 Date: Wednesday, 3rd September, 2025
📍 Venue: PDP Party Office, Sokoto
⏰ Time: 11:00am Prompt

Theme:- Join us as we sensitize and mobilize the youth on the importance of obtaining their Permanent Voter’s Card (PVC) ahead of the 2027 elections.

Don’t Miss It!

INNALILLIHI WA'INA'INNALAIHIRAJI'UN.Muna Neman addu'arku gawannan bawan Allah, Abdullahi Zaki Tanbuwal (AZ). Youth Leade...
28/08/2025

INNALILLIHI WA'INA'INNALAIHIRAJI'UN.
Muna Neman addu'arku gawannan bawan Allah, Abdullahi Zaki Tanbuwal (AZ). Youth Leader Tanbuwal Local Government.

A Daren jiya Laraba a wayi gari yau Alhamis, masu garkuwa da Mutane sun shiga har gidanka a chikin garin Tanbuwal sunyi garkuwa.

Muna fatan Allah Subuhanalillah Wata'ala yakubutar dashi tare da jama'ar musulmi dake hannun Wadan Nan miyagon mutane.

Dafatan Allah Subuhanalillah Wata'ala yabamu zaman lafiya ga kasar Nan baki daya.

Allah ta'ala yayimusu mafita, yamar dasu chikin iyalansu da aminchi.

20/07/2025

PDP POWER TO THE PEOPLE 💪

19/07/2025

Duk Ran Da Kace Sai Kagama Bukatar Kanka, Zaka Taimaki Wani , To Babu Ranar Da Zaka Iya Taimakon Kowa a Duniya🧏

23/04/2025

I got 20 reactions and comments on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

PDP YOUTH CONSULTATIVE SILAME LGA. AYAU LARABA 26/02/2025, JAJIRTATUN MATASAN JAM'IYAR PDP NA SILAME LOCAL GOVERNMENT SU...
26/02/2025

PDP YOUTH CONSULTATIVE SILAME LGA.
AYAU LARABA 26/02/2025, JAJIRTATUN MATASAN JAM'IYAR PDP NA SILAME LOCAL GOVERNMENT SUNSAKE GUDANAR DA ZAMA KASHI NA BIYU A GARIN KATAMI.

Shugaban kungiyar (PDP YOUTH CONSULTATIVE SILAME LGA.) Alh. Nafi'u Tukur Katami. Ya jagoranchi Zama da wasu members na wannan kungiya a garin Katami.

Ayau Jajirtacciyar kungiyar nan ta matasan PDP masu yada manufofin jam,iyarmu ta PDP mai Albarka ta Gudanarda meeting dinta Don samun cigaban jam'iyarmu ta PDP a yankin Karamar hukumar mulkin Silame da fatan Allah (S W A) yataimakemu yabamu Nasara Ameen Summa Ameen.

SIGN.
Aminu Tukur Silame. Secretary PDP YOUTHS CONSULTATIVE FORUM. 26/02/2025.

AKUKARINSA NA HADA KAN MATASAN JAM'IYAR PDP NA SOKOTO CENTRAL, MAI GIRMA  ZONAL YOUTH LEADER SOKOTO CENTRAL HON. MU'AZU ...
23/02/2025

AKUKARINSA NA HADA KAN MATASAN JAM'IYAR PDP NA SOKOTO CENTRAL, MAI GIRMA ZONAL YOUTH LEADER SOKOTO CENTRAL HON. MU'AZU BELLO WALIN (KWARE).

Shugaban Matasan jam'iyar PDP na Sakkwato ta tsakiya Hon Mu'azu Bello (Walin Kware), jagoranchi Zama da shuwagabanni Matasa na Sokoto Central da Kuma shugabannin kafar sadarwa ta yanar gizo (Social Media) (SOSMO) Na Jahar Sokoto da kananan hukumomi takwas (8) da muke dasu a wannan yankinamu Mai albarka.

Zaman yasamu nasaba da jajirchiwa da Kuma irin Kokarin na wannan jagora da muke dashi a wannan yankinamu Mai albarka.

Jagoran yazu da manufufi masu kyau da ma'ana don chiyar da jam'iyar PDP gaba.

Jagoran ya himmatu don hada kan Matasan wannan yanki wuri daya da kawu sauyi akan wannan tafiya tamu Mai albarka.

Munafatan Allah Subuhanalillah Wata'ala yakaramasa kwarin gwaiwa da juriya akan kyawawan manufufinsa akan wannan jam'iya tama Mai albarka da farin jini.

Ashafa A Dikko Labani.
PDP Youth Leader Silame Local Government Area and PDP Sokoto Central Secretary.

AMADADIN NIKAINA DA KUMA PDP FORUM CHAIRMAN DA SHUWAGABANNIN MATASA NA KANANAN HUKUMOMIN ASHIRIN DA UKKU (23) A FADIN JA...
23/02/2025

AMADADIN NIKAINA DA KUMA PDP FORUM CHAIRMAN DA SHUWAGABANNIN MATASA NA KANANAN HUKUMOMIN ASHIRIN DA UKKU (23) A FADIN JAHAR SAKKWATO.

Muna mika Sakon Ta'aziya ga Shugaban Matasa na jam'iyar PDP, Binji Local Government Area. Aliyu B Umar Maikulki. Na rashin mahaifiyarsa da yayi a yau lahadi 23/02/2025.

Dafatan Allah Subuhanalillah Wata'ala yajikanta darahama yasa aljanna fiddausi che makumarta itada jama'ar musulmi Baki daya, Allah ta'ala yakarbi Bakonchita yasata chikin cheton Annabin rahama (S A W).

Allah ta'ala yaba 'yan uwa da masoya jure wannan rashi da akayi.

Ashafa A Dikko Labani.
PDP Youth Leader Silame Local Government Area.
PDP Youth Leaders Forum Secretary General.

WALIN KWARE YANADA MANUFA MAI KYAUNa samu damar jagorantar shugabanin matasan jam'iyar mu ta P D P mai albarka na kana n...
21/02/2025

WALIN KWARE YANADA MANUFA MAI KYAU

Na samu damar jagorantar shugabanin matasan jam'iyar mu ta P D P mai albarka na kana nan hukomomi takwas(8) sokoto central a ofishin Shugaban matasan wannan yanki wanda keda mazauni a headquarter jam'iyya ta jaha dake A tsohon bankin Savanah Ahmadu Bello way sokoto,

A lokacin zaman mun tatauna mahiman abubuwa da zasu samar da hadin kai tareda bunkasa al'amuran matasa da kuma cigaban wannan tafiya tamu.

Muna godiya ga dukkanin wayanda s**a bada shawara akan zabo HON BELLO MUAZU a matsayin Wanda zai jagoranci lamuran matasan wannan yanki mai cike da tasiri a siyasar wannan jaha mai albarka,

Allah ya taimaki jagoran wannan tafiya tamu Distinguish Senator Aminu waziri Tambuwal Mutawallen Daular Usmaniya.

Address

Bafarawa Estate Sokoto
Sokoto
LABANIWARD

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP Youth Leaders Forum Sokoto State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to PDP Youth Leaders Forum Sokoto State Chapter:

Share