Aisha Dogondaji

Aisha Dogondaji Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aisha Dogondaji, Business service, Sokoto.

10/05/2026

Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. šŸ™šŸ¤—šŸŽ‰

18/01/2026

Gawarwakin mutane 7 da aka yi wa kisan gilla a unguwar Dorayi Charanachi a jihar Kano a yau Asabar.

Tuni dai rundunar Ƴansanda ta jihar Kano ta tabbatar da faruwar ibtila'in ta bankin Kakakin ta, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa

Kiyawa ya nuna alhini kan abinda ya faru tare da cin alwashin k**a waɗanda s**a aikata wannan ta'addanci.

Allah Ya yi musu rahama.

Subhannallah
17/01/2026

Subhannallah

Mutum shida aka yiwa kisan gilla a gidan wani bawan Allah mai suna Haruna Bashir da ke unguwar chiranchi a karamar hukumar Kumbotso.

Mai dakin sa Fadima ta rasa ranta taare da 'ya 'yan ta 6 wanda jariri biyu aka jefa cikin rijiya. Sai dai tuni aka garzaya da daya daga cikin yaran zuwa asibiti sak**akon motsi da aka ga yanayi.

Lamarin ana zargin ya faru da wannan safiya ta Asabar wanda kawo yanzu ba akai ga gano masu laifin ba, saidai ana kyautata zaton anyi amfani da tsani wajen shiga ko ficewa daga gidan yayin aikata dan yen aikin k**ar yadda wakilin mu Ado Danladi Farin Gida ya rawaito.

Tuni jami'an yan sanda s**a isa gidan dan tattara bayanai kan lamarin.

17/01/2026
22/04/2025

Allaahumma salli ā€˜ala Muhammad,
Wa-ala aali Muhammad,
K**a sal'layta ala-Ibraaheem,
Wa-ala aali Ibraaheem,
Innaka hamee dum-majeed.

Allaahumma baarik ā€˜ala Muhammad,
Wa-ala aali Muhammad,
K**a baarakta ala-Ibraaheem,
Wa-ala aali Ibraaheem,
Innaka hamee dum-majeed.

21/04/2025

Hasbi-yallahu laa-ilaaha illa huwa aa'layhi tawak-kalth;
Wa-huwa rabbul ar’shil adheem.

13/04/2025

Stop checking your dashboard, you have not been monetized.
exercise a little patience

šŸ˜†šŸ¤£šŸ¤£šŸ¤£šŸ¤£

12k Remaining 6 for fastest finger. Watapps 08135504043
12/04/2025

12k Remaining 6 for fastest finger. Watapps 08135504043

12/04/2025

Bismillaahir Rahmaa-nir Raheem

255: Allahu la-ilaaha illaa’hu wal haiyul qai-yoom;
Laa-ta'khudhuhoo sinatu’oo walaa na’woom;
Lahoo ma-fis’samaawaati wama fil ard;
Man dhal'ladhi yashfa'u in'dahoo illa be-idh'nihi;
Ya-lamu ma-baina ai'deehim wama khal-fahum;
Wa-laa yuhee'toona be-shai-im-min il-mihee illa be’maa shaa;
Wasi'aa kursi'yuhus samaa-waati wal arda;
Wa-laa yaoo’duhoo hif'Dhuhumaa wa-huwal ali’yyul adheem.

Address

Sokoto

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347032153434

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha Dogondaji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share